Da misalin karfe daya da rabi ne agogon Najeriya...

(File Photo)

Da misalin karfe daya da rabi ne agogon Najeriya, wani abu da ake zaton Bom ne ya fashe a makarantar malaman tsafta a Jihar Kano, dake arewacin Najeriya. Akwai karin bayani tafe.