Dan Ibro Yace Idan Laila Ta Kiya, Sai A Koma Basha

Rabilu Musa, Dan Ibro, a cikin wani wasan kwaikwayonsa

Rabilu Musa, wanda aka fi sani da sunan Dan Ibro, yayi hira da filin "A Bari Ya Huce", kuma a bayan tarihin rayuwarsa, yayi magana a kan daure shi da hukumomin Jihar Kano suka yi a kurkuku, da dalilansa na shiga siyasa da kuma halin da harkar fina-finai a Kano ta ke ciki.


Kashi Na 1

Hira Da Rabilu Musa Dan Ibro

Kashi Na 2:

Kashi Na Biyu Na Tattaunawa Da Rabilu Musa Dan Ibro

Kashi Na 3:

Kashi Na Uku Na Tattaunawa Da Rabilu Musa Dan Ibro

http://www.youtube.com/embed/ePbAMaBdyXM?rel=0

http://www.youtube.com/embed/u59fRk8h5-U?rel=0

http://www.youtube.com/embed/XpJC_nJ4UWo?rel=0