Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Da Abubakar Dan Auta


Dan Auta da Daushe

A cikin kashi na farko na wannan tattaunawa, Abubakar Sulaiman Dan Auta ya bayyana tarihin rayuwarsa har zuwa haduwarsa da Dan Dugaji

A cikin kashi na farko na hirar da Filin A Bari Ya Huce yayi da Abubakar Dan Auta, yayi bayanin tarihin rayuwarsa, da yadda da farko ba ya ma son kallon fina-finan Hausa. Haduwarsa da Tukur S. Tukur Dan Dugaji ta sauya masa alkibla, har ya fara sha'awar shiga.

Fitowar farko da Dan Auta yayi cikin wani fim ba ta yi dadi ba, domin tsoro da fargabar kamarar daukar hoton, da kuma idanun jama'a sun sanya shi karkarwa fiye da kima. A Sauraeri kashin farko na hirar a kasa, da kuma can sama a hannun dama.

Kashin Farko Na

Hirar Abubakar Sulaiman Dan Auta

XS
SM
MD
LG