VOA60 Duniya: Darajar Kudin Lira Na Kasar Turkiyya Ta Fadi Bayan Wani Shiri Da Bankin Kasar Yayi

Your browser doesn’t support HTML5

Darajar kudin Lira na kasar Turkiyya ta fadi bayan wani shiri da bankin kasar yayi; shugaba Tayyip Erdogon ya ce yana gani tattalin arzikin kasar zai ci gaba da fuskantar kalubale.