DARDUMAR VOA: A Jamhuriyar Nijar Wani Sojan Na Amfani Da Wakokinsa Wajen Kara Wa Sojoji Kwarin Gwiwa

Your browser doesn’t support HTML5

Sajen Maman Sani Maigoshi, ya sami goyon bayan hukumomin sojin Nijar a harkar sa ta waka, wacce ya ke amfani da ita wajen zaburar da dakarun kasar a kokarin yaki da matsalar tsaro.