DARDUMAR VOA: Dubban Jama’a Ne Suka Halarci Bikin Baje Kolin Fasahohin Fina-Finai A Nan Washington DC

Your browser doesn’t support HTML5

Bikin baje kolin fasaha na Washington D.C, wato Awesome Con, ya kuma tattara hancin masoya sama da dubu 70, a wani gagarumin bikin baje kolin fina-finai da wasannin kwaikwayo na nishadantarwa har ma da wasannin ‘yar tsana.