DARDUMAR VOA: Hukumar Tace Fina-Finai Ta Kano Ta Haramta Fina-Finan Da Ke Kunshe Da Ayukan ‘Yan Daudu Da Na ‘Yan Daba A Fadin Jihar

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar ta ce matakin haramta fina-finan ya biyo ne bayan damuwar da al’umma ke da ita, na yiwuwar yin mummunan tasiri ga matasa masu tasowa, da kuma wargaza kyawawan dabi’u.