DARDUMAR VOA: Nollywood Ta Fara Gogawa Ta Bangaren Fasaha Da Kuma Karbuwa A Kasuwar Fina-Finai

Your browser doesn’t support HTML5

Masana’antar fina-finai ta Najeriya da aka fi sani da Nollywood, ita ce masana’antar fina-finai ta 2 mafi girma a duniya, kuma yanzu haka ta fara gogawa ta bangaren fasaha da kuma karbuwa a kasuwar fina-finai.