DARDUMAR VOA: Yadda Aka Yi Amfani Da Litattafan Yara Wajen Habaka Ayukan Taswirar Gine-Gine Da Injiniyanci

Your browser doesn’t support HTML5

Washington D.C ta maida babban gidan tarihin kayan gine-gine na kasa, wato National Building Museum, ya zuwa matattarar adabin yara