DOMIN IYALI: Nazari Kan Matsalar Yawan Mace-Macen Aure a Jamhuriyar Nijar-Kashi Na Biyar, Maris, 24, 2022

Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da bakin da mu ka gayyata domin nazarin hanyar shawo kan yawan mace macen aure a Jamhuriyar Nijar da rahotanni ke nuni da cewa, yana karuwa kowacce rana a duk fadin kasar. Bakin sun bayyana hanyar da za a sami masalaha a tattaunawar da Souley Moumuni Barma ya jagoranta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Nazari Kan Matsalar Yawan Mace-Macen Aure a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Biyar-10:00"