DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Matsalar Tsaro A Makarantun Najeriya-Kashi Na Biyu-Janairu 14, 2021

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu makon da ya gabata muka fara haska fitila kan tsaka mai wuya da iyaye suka shiga dangane da batun ilimin 'ya'yan su, wadanda ke fuskantar barazanar tsaro musamman a makarantun kwana.

Bakin da muka gayyata a shirin su ne Ibrahim Mohammad Sani, da Bashir Musa Ibrahim mukaddashin shugaban kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya reshen jihar Kano, da Aminu Mohammed mai wakiltar kungiyar dalibai da ke sa ido a ayyukan gwamnati.

Saurari ci gaban hirar da wakiliyarmu Baraka Bashir da ta jagotanta.

Your browser doesn’t support HTML5

Tattaunawa Kan Matsalar Tsaro A Makarantun Najeriya-Kashi Na Biyu-10:00"