Dubban musulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Faransa akan wallafa zanen zagin Muhammad SAW

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban musulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Faransa yayin da shugaba Emmanuel Macron ya ci gaba da kare 'yancin wallafa zanen zagin Muhammad SAW.