FARANSA - Duniya Na Juyayin Harin Da Aka Kai A Kasar Faransa

Wani Mutum Da Dansa A kofar Ofishin Jakadancin Faransa Dake Birnin Washington, Nuwamba 15, 2015.

 

Jama'a Da Dama Dauke Da Kyandur Da Filawowi Sun A Kofar Ofishin Jakadancin Faransa A Birnin Warsaw, Suna Juyayin Mummunan Harin Da Aka Kai A Birni Paris, Nuwamba 15, 2015.

 

Wata Mata Ta Mika Filawa A Gaban Ofishin Jakadancin Faransa Dake Tokyo, Yayin Da Ake Gudanar Da Addu'oi Dominn Wadanda Harin Da Aka Kai A Faransa Ya Rutsa Da Su, Nuwamba 15, 2015.


 

Students use candles to form a large ribbon during an event to mark World AIDS Day at a primary school in Hohhot, Inner Mongolia autonomous region, China.

Wata Yariya Kofar Ofishin Jakadacin Faransa Dake Lima, Peru, Na Yi Ma Jama'ar Da Harin Da Aka Kai A Paris Ya Shafa Addu'a, Nuwamba 15, 2015.


 

Tari Tarin Filawoyi Da Kyandura Da Jama'a Suka Tara A Kofar Ofishin Jakandancin Faransa Dake Berlin Kasar Jamus, Domin Jajantawa Wadanda Harin Da Aka Kai Ranar Juma'a Ya Rutsa Da Su, Nuwamba 15, 2015.



 

Jama'a Sun Kunna Kyandir A Gaban Ofishin Jakadancin Faransa DakeVilnius, Lithuania, Nuwamba 15, 2015.





 

Jama'a Dauke Da Tutar Kasar Faransa A Kofar Ofishin Jakadancin Faransa Dake Bucharest, Romania, Domin  Nuna Alhinin Su Dangane Da Mummunan Harin Da Yayi Sanadiyyar Hallaka Jama'a Da Dama, Nuwamba 15, 2015.




 

Jma'a Na Ajiye Filawoyi A Kofar Ofishin jakadancin Faransa Dake Birni Moscow, Kasar Rasha, Domin Nuna Alhinin Su Dangane Da Mummunanr Harin Da Aka Kai A Birnin Paris, Nuwamba 15, 2015.




 

Mazauna Birnin Copenhegen Dauke Da Fitilu Sun Taru A Kofar Ofishin Jakadancin Fransa Dake  Babban Birnin Denmark Domin Juyayin Harin Da Aka Kai A Birnin Paris Na Kasar Faransa, Nuwamba 15, 2015.


 

Jama'a da dama a wurare daban daban sun yi addu'oi da nuna alhinin su dangane da mummunan harin da aka kai a birnin Paris, Nuwamba 15, 2015.