DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Gargadi Sojojin Da Suka Yi Juyin Mulki A Sudan, Oktoba 29, 2021

Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya tattauna ne kan matsayar Amurka dangane da juyin mulki da wasu sojojin kasar Sudan suka yi a farkon makon nan inda suka kifar da gwamnatin wucin gadi ta Firai Minista Abdalla Hamdok.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Gargadi Sojojin Da Suka Yi Juyin Mulki A Sudan - 5'26"