Duniyar Amurka: Matsalar Takunkumin Rufe Fuska Ga Bebaye

Mahmud Lalo

Yayin da kashen duniya ke ci gaba da daukan matakan dakile yaduwar cutar coronavirus, wani mataki da kwararru da dama suka yi ittafiki akai shi ne, takunkumin rufe fuska na taimaka wa matuka wajen dakile bazuwar cutar a tsakanin al’uma. Sai dai wannan mataki na amfani da takunkumin, ya jefa wani rukunin mutane cikin halin kakani-kayi musamman idan suka tashi yin mu’amulla ta yau da kullum da sauran jama’a. Ku saurari shirin Duniyar Amurka na wannan mako tare da ni Mahmud Lalo domin jin wane rukunin mutate ne wannan. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

Duniyar Amurka: Matsalar Takunkumin Rufe Fuska Ga Bebaye - 5'20"