DUNIYAR AMURKA: Tsaka Mai Wuyar Da Trump Ya Shiga Kan Zaben Georgia, 18 Agusta, 2023

Mahmud Lalo

A ranar 25 ga watan Agusta, ake sa ran shugaban Amurka da mukarrabansa 18 za su mika kansu ga hukumomin jihar Georgia da ke Amurka don a tuhume su kan laifukan da ake zargin sun aikata

A farkon makon nan ne, masu shigar da kara a jihar Georgia da ke Amurka, suka ce tsohon shugaban kasar Donald Trump da wasu mukarrabansa 18, sun karya doka bayan da aka zarge su da laifin yunkurin sauya sakamakon zaben shugaban kasa na jihar ta Georgia, zargin da Trump da mukarraban nasa suka musanta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Tsaka Mai Wuyar Da Trump Ya Shiga Kan Zaben Georgia- 6'00"