EFCC: Almundahana Ce Babbar Matsalar Najeriya

Ibrahim Magu

Shugaban hukumar ya kara da cewa, tsarin kotu na matukar kawo cikas ga hukumar EFCC wajen kwato dukiyar da ake zargin an sace.

Malam Ibrahim Magu ya kuma warware damuwar da wasu 'yan kasa ke nunawa ta yadda za a yi amfani da kudin da hukumar EFCC ke karbowa.

A saurari cikakken rahoton Isah Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalolin Cin Hanci Da Rashawa