#EndSars: Matasan Najeriya Sun Fadi Dalilinsu Na Zanga-Zanga

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu matasa a Najeriya sun shaidawa Muryar Amurka dalilin da ya sa suka shafe kwanaki suna zanga zanga a birnin Jos.