VOA60 Duniya: Firai Minista Malcolm Turnbull Ya Bada Umurnin A Ba Manoma Tallafin Dala Miliyan 140

Your browser doesn’t support HTML5

A Australia, mummunan fari da aka dade ba a gani ba, na barazana ga manoma a yankin New South Wales. Firai minista Malcolm Turnbull ya bada umurnin a ba manoma tallafin dala miliyan 140.