Gidan Mai Yayi Bindiga Ya Kashe Mutane Da Yawa a Ghana

Ana sanya gawarwakin mutanen da suka mutu a fashewar wani abu a gidan mai cikin mota a Accra, babban birnin Ghana, alhamis 4 Yuni, 2015. Ambaliyar da aka yi ta yi gaba da man fetur zuwa wata wutar dake kunne a kusa da gidan man, wutar ta sanya wani abu yayi bindiga, ta kuma watsu zuwa gine-ginen dake kusa da wannan gidan mai. Mutane masu yawa suka mutu.
 
Polisi anti-huru-hara Belanda berupaya membuat anjingnya melepaskan seorang pria setelah kerusuhan pecah dalam demonstrasi pro-Erdogan di konsulat Turki di Rotterdam, Belanda (12/3). (AP/Peter Dejong)

'Yan kwana kwana su na kokarin kashe wutar da ta tashi a wani gidan man da yayi bindiga alhamis ya kashe mutane masu yawa a Accra, babban birnin Ghana.

Gidan mai yayi bindiga ya kashe mutane da yawa a Ghana.