GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali,Tattaunawar Mata Kan Siyasar Najeriya, Kashi Na Daya, Maris 14, 2019

Grace Alheri Abdu

Wani batu dake ci gaba da daukar hankalin al’umma a kasashen duniya shine, babban zaben kasa a Najeriya, wanda mata suke bayyanawa a matsayin koma baya, kasancewa da dama sa suka nemi tsayawa takara basu kai labari ba.

Ta haka muka gayyaci mata masu ruwa da tsaki a zauren taron ofishinmu dake birnin tarayya Abuja yayin dauko rahotannin zaben, da nufin nazarin yadda za a iya samu mata su bada gudummuwa a tsare tsaren da zasu shafi rayuwarsu da ci gaban kasa.

Saurari tattaunawar

Your browser doesn’t support HTML5

Tattaunawar Mata kan siyasar Najeriya PT2-10:25"