BIDIYO: Gwamnati Zata Hukunta Duk Masu Hannu A Zanga-zangar Ranar Lahadi A Yamai

Your browser doesn’t support HTML5

Ministan Cikin Gidan Nijar Bazoum Mohamed ya bayyana sakamakon hasarar da aka samu a taron gangamin da wasu kungiyoyin fararen hullar Nijar suka shirya a jiya Lahadi wacce ta rikide ta koma zanga-zanga,