Gwamna Ma'azu Babangida Aliyu Ya Ce Sunnah Ya Nabbak'a

Gwamnan jahar Naija Dr. Ma'azu Babangida Aliyu

Dr. Ma'azu Babangida Aliyu ya ce babu inda aka ce mataimakin gwamna ya ci gaba da mulki kai tsaye bayan wa'adin mulkin su

A daidai lokacin da fagen siyasar jahar Naija ke ci gaba da daukan zafi game da wanda zai gaji gwamnan jahar a babban zabe mai zuwa, gwamna Dr.Mu'azu Babangida Aliyu ya fayyace matsayin sa, kuma ya bayar da dalilin sa na goyon bayan wani dan takarar gwamna a jahar:

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnan Naija ya bada dalilin kin goyon bayan takarar mataimakin shi. - 2':21"

Gwamnan na jahar Naija yayi wadannan bayanai ne a wajen wani taron manema labarai wanda wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka Mustapha Nasiru Batsari ya halarta, sannan ya hada rahoto a kai ya turo ma na.