VOA60 AFIRKA: Gwamnatin Kasar Libya Ta Sha Alwashin Gudanar Da Bincike Akan Zargin Cinikin Bayi

Your browser doesn’t support HTML5

Libya: Gwamnati ta sha alwashin gudanar da bincike akan zargin cinikin bayi bayan an saki wani hoton bidiyo dake nuna yadda ake cinikin ‘yan ci rani da masu gudun hijira