Hotunan Harin Bam a Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Potiskum, Nuwamba 10, 2014

Ana jinyar wadanda suka ji rauni a babban Asibitin Potiskum, wanda yake dab da MKakarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati inda a yau Litinin 10 Nuwamba 2014 wani dan kunar-bakin-wake ya kai harin bam

Mutane sun taru su na kallon inda aka kai harin bam cikin makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati dake garin Potiskum a Jihar Yobe, Litinin 10 Nuwamba, 2014.