Harin Boma Bomai a Kasar Indonesiya

Wasu mahara sun kai hari a babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya.

Wasu mahara sun kai hari a babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya.

Wasu sun taimaka wa wani dan sanda da ya sami rauni sakamakon harin.

Dan sandan farin kaya ya auna maharan da bindigarsa biyo bayan harin na Jakarta.

'Yan sanda sun kewaye wani gini kusa da inda aka kai harin.

Sojojin Jakarta sun je wajen da aka kai harin.

Sojoji sun je wajen da aka kai harin da motocin yaki a birnin Jakarta.

Sojoji sun kewaye wajen da aka kai hari a babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya, harin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 7.