Harin Jihar Katsina: Sama Da Dalibai 300 Ne Har Yanzu Ba A Gano Su Ba

Fiye da dalibai 300 ne ba a gani ba tun bayan harin da aka kai makarantar ta maza a daren Juma’a.

Wadanda suka yi garkuwa da dalibai sama da 300 na makarantar sakandaren kimiyya ta gwamnati dake Kankara, a jihar Katsina a Najeriya sun bukaci gwamnati ta biya su kudin fansa domin sako yaran.