Hira Da Dr. Fatima Anga, Likita A Asibitin Gwamnatin Tarayya Dake Jabi-Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Fatima Anga, Likita a asibitin gwamnatin tarayya dake Jabi-Abuja ta yi mana bayani a kan abubuwan da ya kamata mutane su yi don kula da lafiyarsu a wannan sabuwar shekarar milladiya.