Hira Da Dr Mohammed Mahmud Yusuf, Kwararren Likitan Kwakwalwa A Wani Asibitin Masu Tabin Hankali A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Mohammed Mahmud Yusuf, kwararren likitan kwakwalwa a wani asibitin masu tabin hankali a Maiduguri, ya yiwa wakiliyarmu Hussaina Mohammed karin bayani a game da lalurar ta PTSD.