Hira Ta Musamman Tare Da Amina Mohammed Mataimakiyar Shugaban Majalisar Dinkin Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Amina Muhammad ta nuna damuwarta game da yadda rigingimu ke shafuwar ayyukan tallafawa mata da yara a wasu kasashen Afrika,ta ko bayyana haka ne a taron kungiyar Tarayyar Afrika da ta halarta a birnin Yamai na Jamhuriyyar Nijar.