Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daga Ranar 4 Zuwa 8 Ga Wannan Wata Na Yuli Jamhuriyyar Nijar Zata Karbi Babban Taron Kungiyar Tarayyar Afrika

Daga Ranar 4 Zuwa 8 Ga Wannan Wata Na Yuli Jamhuriyyar Nijar Zata Karbi Babban Taron Kungiyar Tarayyar Afrika
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:25 0:00

A wani taro manema labarai da ya kira a Yamai shugaban Hukumar dake kula da shirye-shiryen wannan taro Saidine Moctar Mohamed ya bayyana alfanun wannan taro ga nahiyar Afrika da kuma irin matakan tsaron da kasar Nijar ta dauka.

XS
SM
MD
LG