Hotuna da Dumi-Duminsu daga Kashmir, Indiya, Disamba 6, 2014

Sojojin Indiya a Gingil, Kashmir, Disamba 5, 2014.

Sojojin Indiya a Mohra kuwa Uri, Kashmir, Disamba 5, 2014.

'Yansandan Indiya a Srinagar, Indiya, Disamba 5, 2014.

Sojojin Indiya a Srinagar, Indiya, Disamba 5, 2014.

Matan Kashmir da Srinagar, Indiya, Disamba 5, 2014.

Sojojin Indiya a Jammu, Indiya, Disamba 5, 2014.