Hotunan Dalibai da Malaman makarantar Harkokin Gandun Daji ta Mando, Kaduna da aka ceto

'Yan mata daga cikin daliban da aka ceto.

Inda 'yan bindiga su ka huda katangar makarantar

'Yan mata daga cikin daliban da aka ceto.

'Yan mata daga cikin daliban da aka ceto 

Sojin Najeriya sun yi nasarar kubutar da mutane 180 daga cikin wadanda ‘yan bindiga suka sace da safiyar yau Juma'a a Kwalejin Harkokin Gandun Daji da ke Kaduna, Najeriya. Ana ci gaba da neman saura 30.