Hukumar Wasan Kwallon Kwando ta NBA a Amurka - '8 Outta 60'

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin ‘yan wasa 60 da aka zabo a gasar NBA, akalla takwas suna da asali daga Najeriya. Ga kuma yadda aka zabe su. ‘Yan wasa sittin ne aka zaba a zagayen farko na gasar kwallon kwando ta NBA. Takwas daga cikinsu suna da asali sosia daga Najeriya.