Sunday Dare, wanda ya rike mukamin shugaban Sashen Hausa tsakanin shekara ta dubu biyu da daya zuwa dubu biyu da goma ya zama ministan matasa da wasanni na 35 a Najeriya, a ma'aikatar da aka kafa cikin shekara ta dubu da dari tara da sittin.
Jami’an kungiyar PSG na Qatari, sun nuna rashin jin dadi da halayyar Neymar a wannan bazarar kuma suna shirin su sake shi ya tafi.
IPMAN ta yanke shawarar rage N5 daga farashin mai N145 ne da zimmar karawa ‘yan Najeriya kwarin gwiwar fita zabe a karshen mako kamar yadda rahotannin suka nuna. Ta ce matakin zai fara aiki ne daga ranar 20 zuwa 25 ga watan nan na Fabrairu.
Jama’a ma’abota wasanni sun mika kiraye-kirayensu ga shugaban Najeriya mai jiran gado Janar Muhammadu Buhari.
An kammala zaben Zakarun ‘Yan Kwallon Afirka na Muryar Amurka na shekarar 2014.
Hukumar ta FIFA ta ba Suarez da hukumar kwallon kafa ta kasar Uruguay zuwa tsakar rana yau laraba domin su bayyana matsayinsu
Domin Kari