ILIMI GARKUWA: Tattauna Batun Matsalolin Ilimi a Arewacin Najeriya, 20 Fabarairu, 2023

Babangida Jibril

Shirin Ilimi Garkuwar Dan Adam na wannan makon ya duba matsalolin ilimi da ake fuskanta, musamman a yankunan arewacin Najeriya da kuma hanyoyin da ya kamata a mayar da hankali don tabbatar da farfado da darajar ilimi.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA: Tattauna Batun Matsalolin Ilimi a Arewacin Najeriya - 6'55"