ILIMI GARKUWA: Waiwayen 2023 Kashi Na 2, Hirarrakin Ilimi Kan Almajirai Da Koyar Da Turanci A Makarantu - Disamba 18, 2023

Babangida Jibril

Shirin Ilimi na wannan makon ya sake waiwayar wasu batutuwa a shekara ta 2023, kamar hirarraki kan Almajirai da koyar da harshen Turanci a manyan makarantu.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWA