ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Wata Budurwa Yar Najeriya Ta Zo Kan Gaba A Gasar Rubuce-Rubuce Da Aka Yi A Nahiyar Afirka Baki Daya - Yuni 12, 2023

Babangida Jibril

A cikin shirin na wannan makon, wata budurwa ‘yar Najeriya, Fa’izah Atu Muhammad, ce ta yi wa Najeriya abin alfahari da ta zo kan gaba a gasar rubuce-rubucen da aka yi a nahiyar Afirka baki daya.

Gasar da Cibiyar UONGOZI ta Tanzaniya ta shirya wa matasan Afirka masu shekaru tsakanin 18-25, mai taken ‘2023 Youth Leadership Competition’ ta samu halartar kasashe 30 na Afirka da suka hada da Ingila da Indiya ga matasan Afirka da ke kasashen waje.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Wata Budurwa Yar Najeriya Ta Zo Kan Gaba A Gasar Rubuce-Rubuce Da Aka Yi A Nahiyar Afirka Baki Daya - Yuni 12, 2023