ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Batun Kara Yawan Jami'o'i Da Sauran Kwalejojin Ilimi A Najeriya-Afrilu 04, 2022

Babangida Jibril

A cikin shirin wannan makon, za mu dubi kokarin da Majalisar Kasa a Najeriya ke yi na kara yawan jami'o'i da sauran kwalejojin ilimi a kasar duk kuwa da kukan da malaman manyan makarantun kasar ke yi cewa gwamnati ta gaza wajen samar da isassun kudade na tafiyar da irin wadannan makarantun na gaba da sakandare, abunda kuma ya sa darajar ilimi ta tabarbare a kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

Kokarin Da Majalisar Kasa A Najeriya Keyi Na Kara Yawan Jami'oin Da Sauran Kwalejojin Ilimi A Najeriya