ILIMI: Halin Da Makarantun Gwamnati Ke Ciki A Abuja Babban Birnin Najeriya, Kashi Na Karshe - 24 Mayu, 2021

Yusuf Aliyu Harande

Shirin "Ilimi" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin halin da makarantun gwamnati ke ciki a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya idan aka kwatanta su da takwarorinsu da ke sauran jihohi kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI: Halin Da Makarantun Gwamnati Ke Ciki A Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya - Kashi Na Karshe - '6:00"