INEC, EFCC da CBN, Sun Tashi Tsaye Wajen Yaki Da Matsalar Amfani Da Kudi A Siyasa

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomi a Najeriya da suka hada da hukumar zabe ta INEC da hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa da kuma babban bankin kasar CBN, sun tashi tsaye wajen yaki da matsalar amfani da kudi don jan ra'ayin mutane a siyasa