Hotunan Mosul

Fararen hula dauke da sabuwar lambar mota wadda 'yan ISIS ke badawa a Mosul, kasar Iraqi, Janairu 13, 2017
 

Yadda aka ragargaza wani bangare na asibitin Salam, dake Al Wahda, Mosul kasar Iraqi, Janairu 13, 2017


 

Yadda harsashi ya huhhuda bangayen asibitin Salam a Mosul, Janairu 13, 2017
 

Wani sojan gwamnatin kasar Iraqi akan keke, Janairu 13, 2017

 

Hoton wasu fararen hula yayinda suke ficewa daga Mosul,Janairu 13, 2017

 

Sojojin gwamnatin Iraqi suna rike da tutar mayakan ISIS sun juya ta sama da kasa, Janairu 13, 2017


 

Tsofaffi 'yan gudun hijira na tura baro a Mosul, kasar Iraqi, Janairu 13, 2017



 

Wani mutum dauke da dansa a kafada da sauran iyalinsa kan hanyar ficewa daga Mosul, Janairu 13, 2017

 

Yadda wani abin fashewa ya jefa mota cikin wani gida, Janairu 13, 2017