Hotunan Jana'izar Dalibin Da Ya Rasu a Zanga Zangar 10 Ga Watan Afrilu A Yamai

Malah Bagale Keloumi dalibin da ya rasu a zanga zangar dalibai

Kabarin Mala Bagale Dalibin da Ya Rasu a Zanga Zangar Kasar Nijar

Malah Bagale Keloumi dalibin da ya rasu a zanga zangar dalibai

Shugaba Issoufou Muhamadou yana ganawa da wasu dalibai

Jama'a a wurin  Jana'izar dalibin da ya rasu a Zanga Zangar kasar Nijar