MANUNIYA: Batun Jinkirin Fitar Da 'Yan Takarar Mataimakan Shugaban Kasa Na Jam'iyyun APC Da NNPP - YUNI 24, 2022

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan jinkirin fitar da 'yan takarar mataimakan shugaban Kasa na Jam'iyyun APC da NNPP, da kuma siyasar bangaranci da addini a Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA