Hoton juyin mulki a Bukina Faso

  • Ladan Ayawa

Janar Gilbert  a gefen dama yake bayani

Cincirindon mutane bakin titi jimkadan da bayyana juyin mulki  a Wagadugu  fadar gwamnatin kasar Bukina Faso

Ana yi wa  daya daga  cikin  wadanda suka  samu  rauni lokacin zanga-zanga  magani  a asibitin birnin Wagadugu  na  kasar Bukina Faso  a ranar 17 ga  watan satunba,shekarar 2015

Daya  daga  cikin masu  zanga-zanga yake  daga hannun sa yana kuwwa sailin da  yake  kokarin kona  taya a  birnin Wagadugu  na kasar  Bukina Faso a  ranar 17  ga  watan Satunba, shekar 2015

Masu  zanga  zanga ke  taken  juyin mulki  a birnin Wagadugu  na kasar Bukina Faso a  ranar 17  ga  watan Satunbar  shekarar 2015

Birgdiya Janar Diendere na Bukina Faso

Cincirindon Mutane jim kadan da bayyana  batunn juyin mulki a ranar 17 ga watan satunbar  shekarar 2015

Cincirindon jamaa jim kadan da  bayyana  juyin mulki  a kasar Bukina  faso a ranar 17 ga  watan satunbar shekarar 2015

Ana yi wa  daya daga  cikin  wadanda suka  samu  rauni lokacin zanga-zanga  magani  a asibitin birnin Wagadugu  na  kasar Bukina Faso  a ranar 17 ga  watan satunba,shekarar 2015

Ana yi wa  daya daga  cikin  wadanda suka  samu  rauni lokacin zanga-zanga  magani  a asibitin birnin Wagadugu  na  kasar Bukina Faso  a ranar 17 ga  watan satunba,shekarar 2015

Laftanar Kanar Mamadou Bamba mai  magana  da  yawun sojojin da  suka yi  juyin mulki, sailin da  yake  karanta jawabin sa a gidan talabijin a bukina faso ranar 17 ga watan satunba

Cincirindon jamaa  jim  kadan da  aka bayyana  juyin mulki  a  Wagadugu  babban birnin Bukina Faso  a ranar 16 ga watan Satunbar shekarar 2015

Yanzu haka an rushe dukkan hukumomin kasar Bukina Faso,Kuma an nada babban na hannun daman tsohon shugaba Blaise Campaore a matsayin shugaban cibiyar demokaradiyya wato ( National Council for Democracy)Sai dai kuma ana ta zanga-zanga a kan tituna sakamakon juyin mulki da aka yi.