Kabilar Kambarin Najeriya ta yi Taron Karfafa Zumunci da Nuna Al'adun Gargajiya

Wasu masu rawar gargajiya a Najeriya.

An yi taron a kauyen Salka cibiyar 'yan kabilar kambari, a jahar Naija
Daruruwan 'yan kabilar Kambari mabiya addinai daban-daban sun halarci taron da aka yi a kauyen Salka, jahar Naija. Al'ummar Kambarin ta yi amfani da taron ta yiwa gwamnatin kasar Najeriya kiran cewa ta kyautata mu su zaman su da abubuwan more rayuwa. Mustapha Nasiru Batsari ya halarci taron, kuma ya aiko da rahoto kmar hka:

Your browser doesn’t support HTML5

Taron karfafa dankon zumunci tsakanin 'yan kabilar Kambari - 2:58