VOA60 DUNIYA: Kafofin Waste Labaran Korea ta Arewa na Zargin Amurka da Cewa Tana Neman Jefa Yankin a Cikin Yakin Nukiliya

Your browser doesn’t support HTML5

Kafofin watsa labaran kasar Korea ta Arewa na zargin Amurka da cewa tana neman jefa yankin a cikin yakin nukiliya da shawagin da jiragen yakinta masu sako bama-bammai ke yi akan yankin.