VOA60 Afrika: Kamfanin Google Ya Kaddamar Da Yanar Gizo Kyauta A Wasu Wurare Daban Daban A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Kamfanin Google ya kaddamar da yanar gizo kyauta a wasu wurare daban daban da zummar samar damar amfani da yanar gizo a daukacin kasar wadda kusan kashi kashi 26 cikin dari na ‘yan kasar suka fara amfani da yanar gizo a shekarar 2016.