KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Dabbobi Ta Akinyele, Ibadan, Afrilu 30, 2023

Yayin da ake hada-hadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano (Baraka Bashir)

A shirin wannan makon, Hassan Umar Tambuwal wakilin Muryar Amurka ya kai ziyara kasuwar dabbobi da ta kayan gwari a unguwar Akinyele dake Ibadan babban birnin jihar Oyo a Najeriya.

‘Yan kasuwar sun bayyana yada ake hada-hadar kasuwanci da kuma yadda canjin kudi a kasar ya shafi harkokin cinikayya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MAKI DOLE: Hada-Hadar Kasuwanci A Kasuwar Dabbobi Ta Akinyele, Ibadan