Kasuwa: Kasuwar Garin Jimeta

Shirin Kasuwa a kai maki dole na wannan makon ya leka kasuwar garin Jimeta a jihar Adamawa da ke Arewa maso gabashin Najeriya.

Kasuwar garin jimeta na daya daga cikin dadaddun kasuwannin da ke jihar Adamawa.

Wakilin Muryar Amurka Ibrahim Abdul'aziz ya tattauna da wasu 'yan kasuwar da suka bayyana masa takaitaccen tarihin kasuwar, kalubalen da suke fuskanta da kuma kasuwanci a yanayin annobar cutar coronavirus.

Your browser doesn’t support HTML5

Kasuwa: Kasuwar Garin Jimeta